fidelitybank

Yaki da ta’addanci: Rundunar Sojoji ta yaye Kurata 4,828

Date:

Rundunar sojin Najeriya ta yaye sababin kwararrun sojjoji, 4,828 wanda su ka samu horo daga makarantar horas da kuratan sojojin kasa da ke Zariya.

 Babban hafsan dojin kasa, Laftanar-Janar, Faruq Yahaya, ya hore su da su kasance masu amfani da horon da su ka samu wurin kokarin kawar da ayyukan ta’adanci a kasar nan.

Ya ce,” Najeriya na fuskantar kalubale da dama da su ka hada da na kungiyar Boko Haram da ’yan bindiga masu garkuwa da mutane, domin karbar kudin fansa, rundunar soji na iya bakin kokarinta wurin kawar da su a sassan kasar nan”.

Ya hori sabbin sojin da sauran dakarun rundunar da su ci gaba da kasancewa jakadu na gari domin kare martabar Najeriya a ko’ina su ke.

Jim kadan bayan kammala bukin yaye daliban, babban hafsan ya kaddamar da wani dakin taro da wurin shakatawa da a ka sanyawa suna, Misis Saratu Chinedu. Inji Aminiya.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kama wanda ya kashe tsohuwar Matarsa a Jigawa

Ƴansandan Jihar Jigawa sun ce, sun kama wani mutum...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan Kwankwaso

Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano...

Barau FC ta naɗa Ladan Bosso sabon kocinta

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau FC ta sanar da...

Am fara dawo da ‘yan Najeriya daga Afrika ta Tsakiya

Hukumomi a Najeriya sun ce, sun fara ƙoƙarin mayar...

G-Fresh da Hamisu Breaker sun samu gurbi kurkuku bayan sun watsa Naira

Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ɗaure shahararrun...

Rikicinta da Cambodia na iya rikidewa ya koma yaƙi – Thailand

Thailand ta gargaɗi cewa rikicinta da Cambodia na iya...

Isra’ila da Amurka sun soki Faransa na amincewa da kafuwar ƙasar Falasɗinawa

Isra'ila da Amurka sun yi Allah-wadai da matakin da...

Najeriya za ta kwashe ma’aikatan ta a Congo – Tugar

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, ta na shirin kwashe...

Ministan harkokin jin ƙai ya zama sabon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa

Ministan harkokin jin kai, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya zama...

Amurka za ta lalata magungunan takarar haihuwa na dala miliyan 10 da za a kawo Afrika

Gwamnatin Amurka na shirin lalata magungunan tazarar haihuwa da...

Hukumar NAFDAC ta kama abubuwan fashewa a Kano

A cewar hukumar, an gano lita 60,000 na sulphuric...

Sojoji sun fafata da da ‘yan Bindiga a Neja

Rundunar sojiji ta ce, sojoji tare da haɗin gwiwar...
X whatsapp