fidelitybank

Yahaya Bello ya rasa damarsa a wajen kotu na bayar da belinsa

Date:

A ranar Talata ne tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya rasa matakin da ya dauka na ganin babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bayar da belinsa.

Mai shari’a Maryann ta yi fatali da bukatar belin Bello kan cewa an shigar da shi har zuwa lokacin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kama tsohon Gwamnan.

An shigar da karar ne a ranar 22 ga watan Nuwamba yayin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kama tsohon gwamnan a ranar 26 ga watan Nuwamba sannan ta gurfanar da shi a ranar 27 ga watan Nuwamba.

A ranar 27 ga watan Nuwamba, tsohon gwamnan ya gurfana a gaban kotun da mai shari’a Anenih ya jagoranta

An gurfanar da Bello ne tare da Umar Shuaibu Oricha da Abdulsalam Hudu a gaban kotu a kan tuhume-tuhume 16 da EFCC ta shigar a madadin gwamnatin tarayya.

A tuhumar da ake yi wa babban kotun babban birnin tarayya Abuja mai lamba FCT/HC/CR/778/24, ana tuhumar tsohon gwamnan ne da laifin zamba cikin aminci a kan kudi N110,446,470,089 da dai sauransu a gaban kotun.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp