fidelitybank

Yahaya Bello ba zai janyewa duk wani dan takara ba – Kungiya

Date:

Kungiyar ‘Rescue Nigeria Mission’, wata kungiyar siyasa dake neman goyon bayan Gwamna Yaha Bello na jihar Kogi ya zama shugaban kasa a 2023, ta ce gwamnan ba zai janyewa wani dan takara ba gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar All Progressives Congress.

Bello na daya daga cikin ‘yan takarar farko da suka bayyana sha’awar tsayawa takarar shugabancin kasa a 2023 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress.

APC na da ‘yan takara sama da 20 da suka hada da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo (SAN); Jagoran jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, yana fafatawa a zaben tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar.

Abdullahi Shuaibu Damati, yayin wani gangami da aka gudanar a ranar Asabar a Abuja, domin nuna goyon bayansa ga Bello, gabanin zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, ya ce gwamnan ba zai yi wa magoya bayansa kunya ba saboda wani dalili.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp