fidelitybank

Yadda yazo ya jawo tsaiko a Kano kan zirga-zirgar jiragen sama

Date:

A jihar Kano yanayin hazo ya kawo tsaiko ga harakokin jama’a na yau da kullum a cikin ‘yan kwanaki nan.

Wannan lamari ya sa har ana karkatar da saukar wasu jirage a babban birnin jihar zuwa wasu wurare a ranar Lahadi, yayin da kuma yana hana wasu fitowa.

Wani mazaunin Kano, malamin makaranta , Muhammad Lawalli Abdu, ya shaida wa BBC cewa akwai sanyi da hazo a garin na Kano, lamarin da ya sanya mutane da dama ke fama da mura.

Dr. Abubakar Maina Waziri , kwararren likita a Asibitin Dala da ke Kano, ya ce ana samun yaduwar cututtuka da suka hada da tari da mura da ciwon wuya da kuma ƙaruwar tashin ciwon Asthma, ” Ya kamata idan mutane za su fita su riƙa amfani da takunkumin kariya.

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...
X whatsapp