fidelitybank

Yadda Gwamnan Delta da Okowa suka dangwalar da PDP tare da rungumar APC

Date:

Gwamnan jihar Delta Sheriff Oborevwori da wanda ya gada Ifeanyi Okowa sun koma jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a hukumance.

Yayin wani biki da aka gudanar a Asaba babban birnin jihar a yau Litinin, ‘yansiyasar da abokan hulɗarsu da dama sun koma jam’iyyar ta Shugaban Ƙasa Tinubu bayan ficewa daga PDP mai adawa.

Jiga-jigan APC ne suka karɓe su da suka haɗa da Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, da shugaban APC na ƙasa Abdullahi Ganduje, da Sanata Adams Oshiomole, da Gwamnan Imo Hope Uzodimma.

Gwamna Oborevwori ya ce matsawa suka yi ba sauyi ba.

“Abin da kuke gani a yau motsi ne ba wai sauya jam’iyya ba. Mun tattauna da masu ruwa da tsaki a kowane mataki. Shugaban ƙasa ya nuna mana ƙauna,” in ji gwamnan.

Tun a makon da ya gabata gwamnan da ‘yanmajalisar dokoki da kwamashinoni suka sanar da shirinsu na barin PDP.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp