fidelitybank

Yadda aka yi jana’izar mahaifin shugaban APC na Kano

Date:

Allah ya yi wa Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi rasuwa a daren jiya Talata yana da shekara 92.

Kafin rasuwarsa, Alhaji Abbas Sanusi ya kasance babban ɗan majalisar Sarki a lokacin marigayi Sarki Ado Bayero a matsayin Wamban Kano da Sarki Aminu Ado Bayero na 15.

Sarkin Muhammadu Sanusi I ne ya fara nada shi sarautar sarkin Dawakin tsakar gida hakimin Ungogo a 1959, sannan a 1963 kuma Sarkin Kano Inuwa ya yi ɗaga likkafarsa zuwa Dan Iya.

Marigayin ya zama babban ɗanmajalisar Sarki a 1987 kuma hakimin Nasarawa.

An naɗa shi Wamban Kano a 1989, inda kuma ya zama Galadiman Kano a 2015.

Sarki Muhammad Sanusi na II ne ya naɗa shi a matsayin Galadiman Kano, bayan rasuwar marigayi Alhaji Tijjani Hashim.

Marigayin ya rasu ya bar ƴaƴa masu dama da jikoki masu dama ciki har da shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas. Tuni a ka yi jana’izarsa a kofar Kudu.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp