fidelitybank

Yadda aka yi garkuwa da Kwamishina mai ci a Calabar

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da kwamishiniyar harkokin mata a Cross River, Mrs Gertrude Njar a ranar Laraba a Calabar.

Wani ganau mai suna Mista Samuel Okon ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN cewa wasu samari dauke da rufe fuska ne suka fitar da ita da karfi daga motarta.

A cewar Okon, sun tafi da kwamishiniyar ne a cikin motarsu inda suka yi watsi da motarta a Calabar ta Kudu.

Mista Kalita Aruku, mai ba Gwamna Ben Ayade shawara kan harkokin yada labarai, ya tabbatar da sace ta a wata hira da NAN ta wayar tarho.

Karanta Wannan: Ana tuhumar magoya bayan Arsenal da Manchester United da kisan kai

“Eh, majiyoyin tsaro sun sanar da mu cewa an yi garkuwa da kwamishiniyar harkokin mata.

“A yayin da muke magana, jami’an tsaro sun kaddamar da farautar masu garkuwa da mutane da nufin cafke su tare da kubutar da wanda abin ya shafa ba tare da wani rauni ba,” inji shi.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp