fidelitybank

Yadda aka kashe shugabar mata ta jam’iyyar APC yayin masayar wuta da masu garkuwa da mutane

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da kisan shugabar mata ta jam’iyyar APC ta unguwar Koro da ke karamar hukumar Ekiti, a yayin wani aikin ceto da hadin gwiwar tawagar jami’an tsaro da ‘yan banga suka yi.

Wani jigo a jam’iyyar APC kuma dan uwan daya daga cikin wadanda abin ya shafa, Mista Adekunle Oluwole, ya tabbatar wa da kamfanin dillancin labarai na NAN a ranar Lahadin da ta gabata, cewa daya daga cikin wadanda lamarin ya shafa ta rasa ranta a yayin musayar wuta da aka yi.

Ya ce, wani dan kungiyar ‘yan banga a yankin ya lura da kasancewar masu garkuwa da mutane a daya daga cikin dazuzzukan, inda suka koma gida domin karfafa musu gwiwa kafin su koma neman a sako mutanen.

Oluwole ya kuma ce, masu garkuwa da mutanen na tare da wasu mutane uku wadanda ba ‘ya’yan jam’iyyar APC ba ne, daya daga cikin mutanen na su ya samu rauni da bindiga kuma an kai su asibiti domin yi masa magani.

Ya bayyana cewa, an kuma ceto sauran mutanen da aka yi garkuwa da su tare da ‘ya’yan jam’iyyar APC yayin da aka kai wadanda suka jikkata zuwa wani asibiti da ba a bayyana ba a Osi, da kuma karamar hukumar Ekiti ta jihar.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp