fidelitybank

Yadda aka fara allurar rigakafin cutar Maleria a Najeriya

Date:

Najeriya ce ƙasar da ke da kashi 27 na masu ɗauke da cutar malaria, da kuma kashi 31 na waɗanda cutar ta kashe a duniya, kamar yadda rahoton malaria na duniya na 2023 ya nuna.

Kusan mutum 200,000 ne suka rasu a sanadiyar cutar malaria a bara, kuma yara ƴan ƙasa da shekara biyar da mata masu ciki suka fi saurin kamuwa.

Ƙasar ta karɓi allurar riga-kafin malaria kawo na farko a watan Oktoba, sannan an fara allurar a yau Litinin a jihohi biyu – Bayelsa da Kebbi – kafin a faɗaɗa zuwa wasu jihohin nan da wasu watanni masu zuwa.

Happiness Idia-Wilson, wadda ɗanta mai kimanin wata 11 a duniya ne farkon wanda aka fara yi wa allurar riga-kafin a Bayelsa, ta bayyana farin cikinta, tare da cewa ita ce ta nemi a yi wa ɗanta riga-kafin, “domin ya samu kariya,” in ji ta, sannan ta ƙara da cewa, “zan wayar da kan iyaye mata don su kawo yaransu domin hakan ne zai sa a rage yawan cutar malaria.”

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp