fidelitybank

Yadda ƴan wasa ke kokawar sauya sheƙa a nahiyar Turai ciki harda Osimhen

Date:

Manchester United na son ta sayi dan wasa mai kai hari na Brighton, Evan Ferguson a kan fam miliyan 50 duk da cewa Chelsea za ta iya daukar dan wasan Jamhuriyar Ireland mai shekara19. (Daily Star on Sunday), external.

Har ila yau Man U za ta iya baiwa dan wasan baya na kasar Ingila Aaron Wan-Bissaka fam miliyan 5.6 domin cike gibin albashinsa a West Ham yayin da dan wasan mai shekara 26 ya kusan komawa Hammers. (Manchester Evening News), external.

Daraktan wasanni na Napoli Giovanni Manna ya ce dan wasa mai kai hari na Najeriya Victor Osimhen mai shekara 25, wanda aka alakanta shi da komawa Chelsea da Paris St-Germain, ya nemi barin kungiyar ta Serie A . (90 Min), external.

Kawo yanzu Aston Villa na sha’awar dan wasan gaban Portugal Joao Felix amma duk wani yunkuri na komawar dan wasan mai shekara 24 zai faru ne idan Atletico Madrid ba ta tsawalla kudi ba. (Mirror), external.

Villa da Real Betis na cikin kungiyoyin da ke zawarcin dan wasan tsakiya na kasar Argentina Giovani Lo Celso mai shekara 28 , wanda zai bar Tottenham. (Fabrizio Romano), external.

Wolves ta shirya karban tayin yuro miliyan 20 da aka yi wa dan wasan gaban Portugal mai shekara 22 Fabio Silva, wanda Espanyol da Genoa da Valencia da Wolfsburg ke zawarcinsa . (Teamtalk), external

Ana ganin dan wasan tsakiya na kasar Brazil Casemiro zai koma Saudi Arabiya sai dai kocin Manchester United Erik ten Hag ya ce baya tsammanin dan wasan mai shekara 32 zai bar kungiyar a wannan bazara. (Metro), external

Crystal Palace na tattaunawa da Wolfsburg a kan sayan dan wasa mai tsaron bayan Faransa Maxence Lacroix mai shekara 24 daga kungiyar ta Jamus. (Sky Sports Germany), external

Palace da Aston Villa na sha’awar sayan dan wasa mai tsaron baya na Chelsea Trevoh Chalobah mai shekara 25 wanda aka cire sunansa daga cikin tawagar ‘yan wasa ta kungiyar (Telegraph – subscription required), external

Bournemouth na dab da sayan dan wasa mai tsaron bayan Mexico Julian Araujo mai shekara 22 daga Barcelona a kan yuro miliyan 10 . In ji (ESPN), external.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp