fidelitybank

Ya na da muhimmanci mu fara zura kwallo a ragar Najeriy – Afrika ta Kudu

Date:

Banyana Banyana ta Afirka ta Kudu mai horar da ‘yan wasan kasar, Fidelis Ilechukwu ta ce, yana da matukar muhimmanci kungiyar ta su samu nasarar zura kwallo ta farko a karawar da za su yi da Super Falcons ta Najeriya a wasan neman gurbin shiga gasar Olympic ta 2024 a daren yau.

Kungiyar Ellis ta sha kashi da ci 1-0 a hannun Super Falcons a wasan farko a ranar Juma’ar da ta gabata.

Zakarun Afirka dole ne su kawar da gibin da aka samu don cimma burinsu na samun tikitin shiga gasar Paris 2024.

“Dole ne mu zama kungiya ta farko da za ta zura kwallo a raga,” in ji Ellis gabanin wasan zagaye na biyu.

“Hakan zai kawo mu daidai bayan mun sha kashi a wasan farko da ci 1-0 a Abuja.”

An shirya taron ne don filin wasa na Lotfus Versfeld, Pretoria.

Za a fara wasan yau da misalin karfe 7:30 agogon Afrika ta Kudu, wato karfe 6:30 na yamma agogon Najeriya.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp