fidelitybank

Yaƙin Boko Haram ya haifar da babban illa ga Borno – Zulum

Date:

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya jawabi ga kungiyoyin kasashen waje da ke aiki kasashen yankin tafkin Chadi da abokan hulda daga Birtaniya da kuma sauran kasashe.

Kungiyar kasashen renon Ingila ce ta shirya taron.

Taron ya mayar da hankali ne a kan hanyoyin da ake bi wajen magance rikice-rikicen kasashen yankin Tafkin Chadi da kuma yadda za a mayar da hankali wajen ganin ‘yan kungiyar Boko Haram da dama sun mika wuya.

Taron ya samu halartar sojoji da shugabannin kungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi da shugabannin siyasa da na jami’oi da kuma kungiyoyin agaji daga Chadi da Najeriya da Nijar da kuma Kamaru.

Za a duba irin hanyoyin da ya kamata abi wajen magance matsalolin ‘yan ta’adda da ke addabar yankin. In ji BBC.

A jawabinsa, Gwamna Zulum ya bayyana irin yadda ake yakar masu tayar da kayar baya a Borno da kuma yadda aka sake gina jihar.

Gwamna Zulum, ya kuma bayyana irin illolin da yakin Boko Haram ya haifar a Borno musamman wajen lalata gine-gine da tursasawa mutane barin muhallansu da kuma irin matsalolin ayyukan jinkai da ake fuskanta a jihar.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...
X whatsapp