fidelitybank

Wutar lantarki mai hasken rana zai taimaka wajen farfado da tattalin arziki – Musa Iliyasu

Date:

Shugaban karamar hukumar Garko, Salisu Musa Sarina, ya yabawa gwamnatin jihar Kano, bisa aiyukan raya kasa da take aiwatarwa al’ummar jihar.

Alhaji Salisu Sarina ya bayyana hakan ne yayin da kwamashinan ma’aikatar raya karkara da ci gaban al’umma na jihar Kano, Musa Iliyasu kwankwaso, ya ziyarci fadar hakimin yankin.

Shugaban karamar hukumar wanda daraktan mulki na yankin, Alhaji Halilu Kunya ya wakilta ya ce, duba da tarin ayyukan da gwamnati mai ci yanzu ta ke gudanarwa a fadin jihar nan ya zama wajibi a yaba mata.

Da ya ke nasa jawabin kwamashinan ma’aikatar raya karkara, Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce, “Mun ziyarci yankin ne, domin wayar da kan al’umma a kan shirin gwamnati na samar da hasken wuta mai amfani da hasken rana ga al’umma musamman mutanen karkara”.

Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso   wanda mai taimaka masa na musamman Alhaji Abdulhamid Yusuf ya wakilta ya ce, “Shirin zai taimaka wajen bunkasa tattalin arzikin al’ummar jihar nan, kuma shirin zai baiwa matasan yankin yadda ake gyaran kayayyakin na’ura mai amfani da hasken rana”.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp