fidelitybank

Wutar Lantarki: Abuja za ta fada duhun dukununu

Date:

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja (AEDC) ya sanar da cewa, za a samu ɗaukewar lantarkin na tsawon awa bakwai a wasu sassan Abuja babban birnin Najeriya gobe Asabar sakamakon matsalar da tashar lantarki ta Apo ta samu.

Wata sanarwa da kamfanin ya fitar a yau Juma’a ta ce, za a samu matsalar wutar ce daga ƙarfe 9:00 zuwa 4:00 na yamma.

Sanarwar ta kara da cewa, rashin wutar da ake fama da shi a yanzu na faruwa ne sakamakon ƙarancin wutar da ake samu daga kamfanin tattara wutar wato Generation Companies (GenCos) yayin da kamfanonin ke ƙoƙarin magance matsalar.

Yankunan da lamarin zai shafa sun hada su ne: Lokogoma, Apo Machanic Village, Apo Resettlement, Waru Village, Gaduwa Estate, Trademore Estate, Apo Legislative Quaters, Behind Transmission Substation, Efab Galaxy Estate, Efab Sunshine Estate, CedaCrest Hospital da kuma kewaye. A cewar BBC.

Za’a katse wutar ne don bai wa kamfanin (TCN) damar duba wasu taransifomomi da ke tashar ta Apo.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp