fidelitybank

Willian Estevão zai koma Chelsea – Dilalinsa

Date:

Willian Estevão zai koma Chelsea bayan gasar cin kofin duniya ta kungiyoyin kwallon kafa a watan Yuni.

Wakilin Estevão Andre Cury ne ya bayyana hakan yayin wata hira da ya yi da AS.

“Zai koma Chelsea bayan gasar cin kofin duniya,” in ji Cury.

Ya kara da cewa “Dan wasa ne mai daraja a duniya, yana da kyau sosai, zai kafa tarihi a Chelsea. PSG da Bayern ma sun so saye shi.”

Chelsea ta dauki matashin dan kasar Brazil ne a bara daga Palmeiras.

Estevão ya ci gaba da zama tare da Palmeiras bayan ya rattaba hannu a kulob din Premier League na yammacin London.

Dan wasan, wanda zai cika shekara 18 a watan Afrilu, ya rattaba hannu kan kwantiragi da kungiyar ta Blues wanda zai ci gaba da zama a Stamford Bridge har zuwa shekarar 2033.

Chelsea ta biya Palmeiras Yuro miliyan 34 ƙayyadaddun farashin sa hannun Estevão a bara.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp