fidelitybank

Wike za ka fadi ba za ka yi nasara ba a 2023 – Ganduje

Date:

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya shaidawa takwaransa na jihar Rivers, Nyesom Wike, cewa zai fadi zaben shugaban kasa a 2023.

Politics Nigeria ta rawaito cewa, Wike wanda dan takarar shugaban kasa ne a jam’iyyar PDP ya ziyarci jihar Kano a ranar Litinin.

Ya kai ziyarar ban girma ga Gwamna Ganduje, dan jam’iyyar APC mai mulki.

“Don haka, ka zo ganin ’yan’uwanka maza da mata. Ya yi kyau. Kuna neman shugabancin Tarayyar Najeriya. Muna ganin kokarin ku. Kuma a karshen shi, za ku yi asara, domin faduwa za ku yi Ina godiya. saboda kuna da ƙarfin hali. Kuma tun da kuna yin shi cikin lumana, za ku daɗe don sake faɗawa cikin rashin nasara. Ina taya ku murna, Mista ‘Wise’ Wike. Na gode kuma Allah Ya saka da alheri,” in ji Ganduje cikin raha da wadanda suka halarci taron.

A halin da ake ciki Gwamna Wike ya shaida wa Gwamna Ganduje cewa, ya ji dadin yadda Gwamnan Kano bai tsaya takarar shugabancin Najeriya, inda ya bukace shi da ya goyi bayan aniyarsa ta 2023.

“Idan Ganduje ya tsaya takarar shugaban kasa wasu za mu gaggauta janye burinmu, amma alhamdulillahi bai tsaya takara ba, kuma ina da tabbacin zai taimaka min wajen ganin hakan,” in ji Wike.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp