fidelitybank

Wike ya soke mallakin filayen Peter Obi da na tsohon gwamna a Abuja

Date:

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya soke ikon mallakar filayen ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar LP, Mista Peter Obi da na tsohon gwamnan Cross River Liyel Imoke da ke birnin tarayyar.

Cikin wata sanarwa da babban sakatare a ma’aikatar Abuja, Olusade Adesola ya fitar, ta nuna cewa filayen Peter Obi da na Imoke na daga cikin fuloti 165 da hukumomin babban birnin suka ƙwace.

Sanarwar ta ce Wike ya soke ikon mallakar filayen ne saboda rashin gina su da aka yi.

Sauran manyan mutanen da matakin soke mallakar filayen ya shafa, akwai tsohon ministan tsare-tsare na ƙasa, Udo Udoma da tsohon sakataren gwamnatin tarayya Ufot Ekaett, da tsohon sanatan Edo ta Arewa, Sanata Victor Oyofo.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp