fidelitybank

Wike ya nemi afuwar Oshiomhole ya kuma ce Obaseki maci amana ne

Date:

Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers ya bayyana takwaransa na jihar Edo, Godwin Obaseki a matsayin maci amana.

Ya bayyana haka ne a lokacin da yake mayar da martani kan harin da Obaseki ya kai masa kan adawa da Philip Shaibu, mataimakin gwamnan jihar Edo.

Rikicin ya samo asali ne bayan da shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyoricha Ayu ya ziyarci jihar Edo domin yin sulhu.

Shaibu ya ce, watakila Obaseki da magoya bayansa su fice daga PDP, saboda rikicin da ke cikin jam’iyyar.

Wike ya mayar da martani ya na mai cewa, Shaibu ba shi da kima, domin ya yi barazana ga jam’iyyar adawa.

Da yake kare mataimakinsa, Obaseki ya shaida wa Wike cewa, ba shi ne mai jam’iyyar PDP ba.

Amma da yake jawabi a wajen bude makarantar sakandare a garin Omuanwa, jihar Rivers, a ranar Litinin, Wike ya bayyana Obaseki a matsayin mai butulci.

Ya yi zargin cewa, gwamnan Edo ya ki yin godiya ga jam’iyyar da kuma jama’ar da suka mara masa baya don a zabe shi a lokacin da ya bar jam’iyyar APC.

Wike ya ce, “Idan ka duba jinin Obaseki, abin da za ka gani shine cin amana, da rashin godiya.

“Bari na tsaya yau in nemi gafarar Adams Oshiomhole wanda aka tabbatar mana da cewa za mu ga kalar gaskiya, rashin gaskiya, rashin godiyar Gwamna Obaseki.

“Bari na tsaya yau in nemi gafarar Adams Oshiomhole wanda aka tabbatar mana da cewa za mu ga kalar gaskiya, rashin gaskiya, rashin godiyar Gwamna Obaseki.

 

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp