fidelitybank

Wike ba ya bukatar zama mataimakin dan takara a PDP – Sule Lamido

Date:

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce, gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya bayyana karara cewa, ba shi da sha’awar zama mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa.

Jam’iyyar adawa ta tsunduma cikin rikici ne biyo bayan sakamakon zaben fidda gwanin ta na shugaban kasa da kuma fitowar gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa a matsayin abokin takararta na shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, lamarin da ya sa jam’iyyar ta fara sulhuntawa.

Wasu jiga-jigan jam’iyyar da suka hada da gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, sun soki yadda jam’iyyar ta gudanar da zaben fidda gwani, da yadda Wike ya yi da kuma zaben wanda zai tsaya takara a PDP.

Sai dai Lamido ya bayyana cewa, Wike, wanda ya tsaya takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya ce, ba ya amfani da zaben fidda gwanin ne wajen yin shawarwarin neman mataimaki.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp