fidelitybank

Watakil Dan Sarauniya ya koma PDP bayan ficewarsa daga APC

Date:

Injiniya Muaz Magaji Dan Sarauniya ya sanar da ficewarsa daga jam’iyya mai mulki ta APC a hukumance, inda ya bukaci dukkan jam’iyyun siyasa da su shaida haka, daga rana irinta yau.
Tsohon Kwamishinan ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na Facebook a safiyar asabar din nan.
Dan Sarauniya bai bayyana jam’iyyar da ya koma ba, amma ana ganin hakan na da nasara da rashin jituwarsa da Gwamnatin Kano Wanda har ta yi sanadiyyar kai shi kotu.
Ko a jiya an hango tsohon kwamishinan na ayyukan a jihar Kano, ya ziyarci Sanata Bello Hayatu Gwarzo, wanda jigo ne a jam’iyyar PDP tsagin Ambasada Aminu Wali, ya kuma umarci magoya bayansa dasu tuntubi shugabannin PDP na mazabunsu, domin jin halin da jam’iyyar ke ciki.

bbc naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp