fidelitybank

Wata Sabuwa: Ɗan takarar da har yanzu ba a sanshi ba a APC ya lashe yankin Abaji

Date:

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana jam’iyyar APC mai mulki a matsayin wadda ta lashe zaben karamar hukumar Abaji da ke Abuja.

Shi ne yanki na biyu da jam’iyya mai mulki ta samu, bayan Gwagwalada.

Jami’in zabe na INEC a Abaji, Farfesa Gabriel Mordi, wanda ya bayyana sakamakon zaben a ofishin hukumar a ranar Lahadi, ya ce, dan takarar jam’iyyar APC da har yanzu ba a san shi ba ya samu kuri’u 7,289.

Ya doke jam’iyyar adawa ta PDP, Alhaji Yahaya Garba Gawu, wanda ya samu kuri’u 4,062

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp