fidelitybank

Wani ministan Buhari zai bayyana takarar sa ta gadon buzun sa a 2023

Date:

Alamu masu karfi na nuni da cewa, ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Dr. Chris Ngige, zai bayyana tsayawa takarar shugaban kasa a ranar Talata 19 ga Afrilu, 2022.

Da yake amsa kiraye-kirayen da magoya bayan sa na jam’iyyar APC suka yi wanda da suka yi dafifi a filin jirgin sama na Akanu Ibiam, Enugu, domin tarbarsa, Ngige, ya yi alkawarin amsa bukatarsu a ranar Talata mai zuwa.

Ya lura cewa shiyyar Kudu maso Gabas ta kasance yanki daya tilo a Najeriya da bai dandana romon demokradiyyar shugabancin kasar ba.

Ngige, wanda ya bayyana halartan taron a matsayin “Aster Ambush”, ya ce, ya samu irin wannan kira daga ‘yan’uwansa a baya, inda ya tabbatar da cewa zai yi magana a wannan karon.

Ya gayyace su zuwa ranar Talata, domin samun amsa, inda ya nuna cewa, ya yi tuntubar juna sosai.

Tun da farko, kakakin kungiyar, Tony Chime, ya shaidawa Ngige cewa, sun zo filin jirgin ne, domin rokonsa ya tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2023.

Chime ya ce, bukatarsu ta dogara ne akan kyawawan bayanan da ya samu a lokacin da yake Gwamnan Jihar Anambra, kuma a yanzu yana Ministan Tarayyar Najeriya.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp