fidelitybank

Wani harin kunnar bakin wake ya kashe masallata 30

Date:

Mutum aƙalla 30 ne suka mutu sannan wasu 80 suka ji raunuka sakamakon wani harin ƙunar-bakin-wake a kan masu sallar Juma’a a masallacin ‘yan Shia da ke Peshawar da ke arewacin Pakistan.

Wani da ya gane wa idonsa faruwar lamarin ya ga maharin kafin ya buɗe wa masallatan wuta, yana harbinsu ɗaya bayan ɗaya, kamar yadda kamfanin labarai na AFP ya ruwaito.

“Daga nan kuma sai ya tarwatsa kan sa,” in ji shaidar mai suna Ali Asghar.

Muhammad Ali Saif, mai magana da yawun gwamnatin yankin, ya faɗa wa AFP cewa mutum fiye da 30 aka kashe sannan aka jikkata wasu 80, yana bayyana shi da “harin ƙunar-baƙin-wake”.

Wakilin AFP ya ga gawarwakin mutane warwatse a wurin da kuma ‘yan sanda suna rarrashin ‘yan uwansu

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp