fidelitybank

Wani babban kamfani a Amurka ya koka kan halin da Twitter ke ciki

Date:

Wani babban kamfani da ke sa ido kan kafafen sada zumunta a Amurka, ya ce, ya damu matuƙa kan halin da kamfanin sada zumunta na Tuwita ke ciki.

Babban jami’i a ofishin mai zaman kansa, ya ce sallamar ma’aikata da masu shirin barin aiki na sanya Tuwita cikin halin rashin tabbas da haɗarin take dokokin hukumar kasuwancin Amurka da hakan ka iya janyo cin kamfanin tarar makuɗan kuɗaɗe.

Hukumar ta gargadi shugaban Tuwita Elon Musk, da ya yi taka tsantsan, domin kuwa bai fi karfin doka ba.

Sai dai Mr Musk ya ce kamfanin ka iya durkushewa indai ba a bari ya ci gaba da sanya tallace-tallacen da wasu ke ganin ba su dace ba, kuma ma’aikatan da suka rage ba su da damar aiki daga gida.

punch newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp