fidelitybank

Wani abu da ya fashe a Borno ya hallaka Almajirai

Date:

Wani abun fashewa ya kashe wasu almajiran a wata makaranta tare da wasu mutum biyu da ba a gano su wane ne ba a ƙaramar hukumar Gubio da ke jihar Borno.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, shugaban ƙaramar hukumar Alhaji Mali Gubio ne ya tabbatar mata da faruwar wannan lamari, ya ce abin ya fashe a wani kango da misali karfe 11 na safiyar Asabar.

“Duka mutanen da abin ya rutsa da su sun mutu, don haka ba za mu iya tabbatar da abin da ya faru ba, amma wani abun fashewa ne ya tashi a inda ake ajiye matattun ƙarafa.”

“An gano gawar wasu almajirai hudu, da wasu manyan mutane biyu sai dai ba mu kai ga gane daga ina suke ba, babu kuma wanda ya zo ya ce ‘yan uwansa ne,” in ji shi.

Tuni gwamnan jihar Babagana Umara Zulum ya haramta gwangwan a jihar saboda lalata kayan gwamnati da sunan gwangwan.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp