fidelitybank

Wanda zai ciyar da Duniya tare da biyan bykatun mutane shi ne mai Kudi – Shehu Sani

Date:

Tsohon Sanata Shehu Sani ya soki yadda duniya ke bayyana sunan wanda ya fi kowa kudi a kowane lokaci.

Shehu Sani ya bayyana cewar babu wani abu wai shi wanda ya fi kowa kudi a Duniya, inda ya ce babu wani mutum daya da zai iya ciyar da al’umma.

Ya kara da cewa sai dai wanda zai iya ciyar da duniya baki daya tare da biya musu bukatunsa duk a kira shi mai kudi.

Ya rubuta a shafinsa na Facebook da aka tabbatar: “Babu wani lakabi kamar wanda ya fi kowa kudi a duniya ko kuma wanda ya fi kowa kudi a Afirka. Mawadaci mai arziki ne kawai ga kansa da iyalinsa.

“Ba za ku iya kiran mutumin da ba ya ciyar da ku, wanda ba ya biyan ku haya, ko wanda bai biya wa ‘ya’yanku kuÉ—aÉ—en mai arziki a duniya ba. Babu wani mai arziki da zai iya ciyar da kowa da kowa a duniya har ya isa ya zama mafi arziki a duniya.”

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp