fidelitybank

Wanda ake zargi da kashe Hanifa ya bayyana a kotu da sabon aski

Date:

Kotun majistare mai zamanta a jihar Kano ta sake sauraren karar kisan da aka yi wa yarinyar nan ‘yar shekara biyar, Hanifa Abubakar, wadda kotun ta bayar da umarnin ci gaba da tsare wadanda ake zargi da kisan har zuwa 9 ga watan nan na Fabrairu 2022.

Lauyoyin gwamnati karkashin jagorancin, Barista Aisha Mahmud ne suka nemi a sake tsare mutane hudun da ake zargi har zauwa nan da mako guda, da za su gurfanar da su a wata babbar kotu da ke da hurumin sauararen kara, kasancewar kotun majistaren ba da ta hurumi.

A na zargin, Abdulmalik Tanko wanda shi ne mai makarantar su marigayiyar, tare da sauran mutum uku gaban kotun majistaren a Gidan Murtala da ke birnin na Kano, yau Laraba da laifin kisan kai.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp