fidelitybank

Wahalar Kudi: Gwamnatin Kebbi za ta rabawa talakawa Naira biliyan 1 da miliyan 100

Date:

Gwamnatin Jihar Kebbi ta amince da sakin naira biliyan ɗaya da miliyan dari ɗaya, domin rabawa ga jama’a saboda wahalar da ake ciki kan ƙarancin mai da kuɗi a jihar.

Sakataren gwamnatin jihar Alhaji Babale Umar-Yauri, shi ne ya bayyana haka a wata sanarwa da aka ba kamfanin dillancin labarai na Najeriya a Birnin Kebbi, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Sakataren ya ce za a bayar da kuɗin ba tare da ɓata wani lokaci ba, inda za a rarraba wa manoma da masu sufuri da ma’aikatan gwamnnati da kuma tallafa w ɓangaren kula da lafiya.

Ya ce daga cikin kuɗin za a bai w manoman rani naira miliyan 200 sai naira miliyan 50 ga kungiyar direbobi (NURTW) sai naira miliyan 20 ga masu haya da babur da kuma naira miliyan 10 ga masu sana’ar haya da babur mai ƙafa uku.

Alhaji Babale ya kara da cewa Gwamna Atiku Bagudu ya kuma amince da a bayar da naira miliyan 200 ga asibitoci da ƙananan cibiyoyin kula da lafiya.

Bayan wannan ya ce, gwamnatin jihar ta samar da naira miliyan 530 domin sayen buhun shinkafa dubu 15, domin sayarwa a rabin farashi ga ma’aikata.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp