fidelitybank

Wadanda suke hana ruwa gudu ke kawo wa matatar Ɗangote cikas – Obasanjo

Date:

Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce, a bangaren man fetur da iskar gas a Najeriya za su ci gaba da kawo cikas ga matatar Dangote da ta kai dala biliyan 20 saboda tana cin gajiyar tace mai daga shigo da man fetur.

Ya bayyana hakan ne a wata hira da yayi da jaridar Financial Times.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da fama da matsalar matatar man dangote tsakanin sa da gwamnati.

Ku tuna cewa a makon da ya gabata ne shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci kamfanin man fetur na Najeriya Limited da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun man kasar a cikin Naira.

A halin da ake ciki kuma, yayin da yake magana kan halin da Shugaban Rukunin Dangote, Aliko Dangote ke ciki, Obasanjo ya ce idan matatar ta yi kyau, ‘yan Najeriya da wadanda ba ‘yan Najeriya ba za su samu kwarin guiwa su zuba jari a kasar.

Ya lura cewa masu “sayar da kayan da aka tace ga Najeriya” suna jin cewa za su rasa damar da za su samu.

“Sa hannun jarin Aliko a matatar mai, idan ya yi kyau, ya kamata ‘yan Najeriya da wadanda ba ‘yan Najeriya ba su sa hannun jari a Najeriya.

“Idan wadanda ke siyar da kayayyaki da aka tace ga Najeriya suna ganin za su yi hasarar damar da za su samu, kuma za su yi iya kokarinsu don ganin ya bata masa rai,” in ji Obasanjo.

Devakumar Edwin, mataimakin shugaban masana’antun Dangote, ya yi tsokaci kan yadda kamfanonin mai na kasa da kasa ke damun matatar Dangote ta hanyar sayar da danyen mai a farashi mai tsada.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya, Farouk Ahmed, ya zargi Dangote da nuna son kai.

Duk da haka, Dangote ya soki zargin Ahmed.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp