fidelitybank

UNICEF ta fara allurar rigakafin ƙyanda a wasu jihohin Arewa huɗu

Date:

Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ya ce zai yi wa yara aƙalla ,miliyan 3.8 allurar riga-kafin ƙyanda a wasu jihohi huɗu na arewacin Najeriya.

Babban jami’in lafiya na hukumar ta UNICEF a Bauchi, Patrick Akor, shi ne ya bayyana haka a wani taron manema labarai jiya Juma’a a Bauchi, inda ya je a yau Asabar za a fara allurar da za a yi tsawon kwana bakwai.

Jami’in ya ce jihohin da za a yi wa yara, ‘yan kusan shekara biyar zuwa shekara tara allurar su ne Adamawa da Bauchi da Gombe da kuma Filato.

Haka kuma Mista Akor ya ce za su yi wa yara riga-kafin cutar shan-inna na ɗigawa a baki a jihohi biyar a arewacin Najeriya.

Jihohin su ne Taraba, da Filato, da Bauchi, da Gombe, da kuma Adamawa, inda ya ce a aikin suna sa ran yi wa yara ‘yan shekara biyar zuwa ƙasa har miliyan 6.8.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp