Hukumar zaɓe ta INEC, ta ayyana Umar Muhammed Bago na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamna a jihar Neja.
Bago ya samu ƙuri’u 469,896 inda ya doke abokin hamayyarsa na PDP, Isah Liman Kantigi wanda ya samu ƙuri’u 387,476.
Karanta Wannan: Zaben Kebbi bai kammalu ba – INEC