fidelitybank

Ukraine za ta fuskanci ruwan bama-bamai matukar ba ta mika wuya ba – Rasha

Date:

Gwamnatin Ukraine ta yi watsi da tayin da Rasha ta yi mata na bai wa mayakanta damar ficewa salin-alin daga birnin Mariupol da dakarun Rasha suka yi wa kawanya, matukar za su zubda makamansu.

Mataimakin firaminista ya ce, babu wani batu da za su aminta da shi, kawo daga ficewa da a zubda makamai.

Andrei mazaunin Mariupol ne, wanda ke haka rami don binne makwabtansa da suka mutu, ya ce, ya na fatan za a shirya yi musu jana’za, wannan ta wucin gadi ce, an kashe masu ‘yan uwa da abokan arziki.

A kullum kashe mutane ake yi a birnin nan lamarin kullum kara kazancewa ya ke.

Rasha dai ta gargadi hukumomin Ukraine cewa, za su fuskanci ruwan bama-bamai matukar ba su mika wuya ba.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp