fidelitybank

Ukraine ta kashe babban janar na sojin Rasha

Date:

Ma’aikatar tsaro ta Ukraine ta sanar cewa, dakarun kasar sun kashe wani babban janar na sojojin Rasha yayinwani fada da sojojin kasashen biyu suka yi a wajen birnin Kharkiv.

Sai dai BBC ba za ta iya tabbatar da sahihancin wannan labarin ba, domin jami’an gwamnatin Rasha ba su ce, komai ba kan batun.

Sanarwar ta ma’aikatar tsaron Ukraine ta ce, mutumin da aka kashe shi ne Vitaly Gerasimov, wanda manjo-janar ne kuma mataimakin kwamnadan rundunar sojojin Rasha ta 41.

Sanarwar ta kuma ce, baya ga Janar Gerasimov, an kashe wasu hafsoshin sojin na Rasha, wasunsu kuma an raunata su.

Jami’an Ukraine sun wallafa hoton wani soja wanda suka ce, hoton Janar Gerasimov ne, kuma sun rubuta wani sako a jiki da ke cewa “Halakakke” wanda suka rubuta da jan launi a kasan hoton.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama É—an kasar China da zargin kai wa Æ´an Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maÆ™iya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...
X whatsapp