fidelitybank

Ukraine ta ƙara kashe wani Janar ɗan ƙasar Rasha

Date:

Ma’aikatar tsaron Ukraine ta ce an kara kashe wani janar na Rasha mai suna Yakov Rezantsev, a wani harin sama a kudancin birnin Kharson.

Rezantsev kwamandan runduna ta 49 ne ta sojojin Rasha.

Jami’an kasashen yamma sun ce, shi ne janar na bakwai da ya mutu a Ukraine, kuma na biyu da aka kashe da ke rike da mukamin lafta janar mafi girma.

A na zaton cewe karancin biyayyar dakarun sojin Rasha ne ya ke tilastawa manyan jami’ai zuwa fagen daga.

Cikin wata tattaunawa da aka yi har da dakarun Ukraine, wani sojan Rasha ya yi koken cewa Rezantsev ya yi ikrarin dole yakin ya kare a cikin sa’o’i, kwana huku kacal bayan fara yakin.

Kafafen sada zumunta na Ukraine a ranar Juma’a sun ce an kashe janar din ne a kusa da Kherson, wani wajen da Rasha ke amfani da shi a matsayin sansanin soji da Ukraine ta kai wa hari sau da dama.

An kara rawaito cewa an kashe wani laftana janar Andrei Mordvichev, a wani harin Ukraine a dao sansanin.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp