fidelitybank

Ukraine na neman hanyar da za ta fitar da fararen hula a Mariupol

Date:

Ukraine ta ƙulla yarjejeniya da Rasha da zimmar samar wa fararen hula hanyoyin ficewa daga garin Mariupol da dakarun Rashar suka yi wa ƙawanya.

Akasarin waɗanda za a kwashe ɗin mata ne da ƙananan yara a yau Laraba, a cewar mataimakiyar firaministan Ukraine.

“Ganin halin tashin hankali da ake ciki a Mariupol, za mu mayar da hankalinmu a wannan fannin a yau,” in ji Iryna Vereshchuk cikin wani saƙon Facebook.

Kamar yadda muka sha ruwaitowa, mutane sun maƙale a garin mai tashar jirgin ruwa tsawon makonni ba tare da abinci ba ko ruwa ko magunguna. In ji BBC.

An sha zargin Rasha da kwashe mazauna birnin zuwa cikin ƙasarta ta hanyar tilasta musu.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp