fidelitybank

Ukraine ba ta da burin kai hari cikin Rasha – Zelensky

Date:

Shugaban ƙasar Ukraine Volodymyr Zelensky, ya ce ƙasarsa ba ta da burin kai hare-hare cikin Rasha.

Mista Zelensky na wannan magana ne a lokacin da ya kai wata ziyara ƙasar Jamus, wadda ta bai wa ƙasarsa tallafin manyan kayayyakin tsaro.

“Ba ma kai hari cikin ƙasar Rasha,” kamar yadda ya bayyana jim-kaɗan bayan ganawarsa da shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz.

“Muna kai hare-hare ne kan garuruwanmu da ke hannunsu domin mu ƙwato su”, in ji Mista Zelensky.

A nasa ɓangare shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya sha alwashin mara wa Ukraine baya, tare da alƙawarta wa ƙasar makamai da kuɗinsu ya kai dala biliyan 2.4.

Wannna ya haɗa da manyan tankoki da jiragen yaƙi domin kare Ukraine daga hare-haren yau-da-kullum da Rasha ake kai mata da jirage marasa matuƙa.

Mista Zelensky ya bayyana wannan sabon alƙawari da cewa ”babban tallafi tun bayan mamayar Rasha a Ukraine a watan Fabrairun bara.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp