fidelitybank

Turkiyya da Syria na cigaba da zakulo mutane da gini ya danne su

Date:

Masu aikin ceto a kasashen Turkiyya da Syria na ci gaba da aikin zakulo masu sauran numfashi a karkashin gine-gine cikin tsananin yanayin sanyi, yayin da adadin wadanda mummunar girgizar kasar ta kashe ya haura dubu16.

Duk da cewar akwai karin fargabar adadin mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasar na tun ranar Litinin mai karfin kusan maki 8 ya karu sosai kwararru kan bala’o’i na ganin akwai dama ga masu aikin ceto wajen nasarar kara samun masu rai a karkashin baraguzan gine-gine saboda yayin sanyi mai dauke da dusar kankara.

Wata mata na zaune a kan baraguzan gine-gine a yayin da tawagar agajin gaggawa ke neman mutanen da ke karkashin buraguzan gine-gine a garin Nurdagi da ke wajen birnin Osmaniye a kudancin kasar Turkiyya, Talata, 7 ga Fabrairu, 2023.

Karanta Wannan: Tsohon dan wasan Chelsea ya na cikin wanda gini ya danne a Turkiyya

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da ya kai ziyar gani da ido wasu yankunan kasar da iftila’in yafi kamari a Laraban nan ya na fuskatar suka daga ‘yan kasar kan yadda ake tafiyar da aikin ceto kan girgizar kasar mafi muni cikin fiye da karni.

Suna zargin an bar wadanda suka tsira da ransu wajen neman abinci da matsuguni da kansu,  yayin da a wasu lokuta suna ji suna ganin yadda makusantansu ke bukatar agaji a karkashin gine-gine daga bisani sai adaina jin duriyarsu.

www.legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp