fidelitybank

Turkey: Erdogan ya bude kofar gudanar da zabe

Date:

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bude kofar gudanar da zabukan kasar da wuri, bayan wasu manyan sanarwa guda biyu na baya-bayan nan kan karin kashi 50 cikin 100 na mafi karancin albashi da kuma shirin kare ajiya wanda ya kama wani hatsarin kudi.

Sanarwar ta zo ne cikin kwanaki biyar yayin da rikicin canjin kudi ya kai kololuwa a ranar 20 ga watan Disamba lokacin da Lira ya yi kasa da dala 18.4, lamarin da ya durkusar da tattalin arziki da kayan bukatu na yau da kulum a kasar.

Erdogan da manyan jami’ansa na jam’iyyarsa ta AKP mai mulki sun sha yin watsi da ra’ayin gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokoki kafin lokacin da aka tsara a tsakiyar shekarar 2023.

Amma sassaucin albashi na 2022 da kuma sauyin da aka samu a cikin kudin na Lira – wanda ya tashi zuwa 12 kowace dala ya na nuna cewa Erdogan na iya son yin aiki nan ba da jimawa ba, bayan dogon zaman jin kuri’un ra’ayinsa.

Manazarta harkokin siyasa sun ce sanarwar nasa sun yi daidai da abubuwan da suka faru a baya kafin zaben, domin tabbatar da cancantar shugabancinsa. Kuri’ar jin ra’ayin jama’a na iya yin kuskure a kafa ga kawancen ‘yan adawa, wadanda har yanzu ba su amince da dan takarar shugaban kasa ba.

Mehmet Ali Kulat, shugaban MAK Consulting ya ce “Shawarar da aka yanke sun ba da ra’ayi cewa jam’iyyar AK Party da Erdogan sun kasance Æ™wararru a fannin tattalin arziki.”

Sai dai kuma tasirin saƙon zai dogara ne kan alkiblar kuɗin Lira da hauhawar farashin kayayyaki, da kuma tasirinsu ga Turkawa da suka ga an rage musu kashe kuɗi.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp