fidelitybank

Tunubu zai yi jawabi a zauren majalisar wakilai a kan shirye-shiryen sa

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (APC) Asiwaju Bola Tinubu, zai yi jawabi a zauren majalisar wakilai na jam’iyyar APC a ranar 16 ga Maris, 2022.

A cikin wata wasika da ya sanyawa hannu da kan sa ga kakakin majalisar Femi Gbajabiamiala, wacce aka karanta wani bangare a zaman majalisar a ranar Talata, tsohon gwamnan na Legas ya nemi jama’a da mambobin su yi masu jawabi kan shirye-shiryen da yake yi wa kasa.

Daya daga cikin masu neman takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Cif Mao Ohuanbuwa shi ma zai gana da mambobin jam’iyyar PDP a majalisar da misalin karfe 8:00 na dare ranar Talata.

Sanarwar taron da Shugaban Marasa Rinjaye, Ndudi Elumelu ya sanyawa hannu, wanda shugaban majalisar ya karanta ya nuna cewa, mai neman tsayawa takarar zai sayar da shirinsa ga ‘ya’yan jam’iyyar gabanin babban taron, domin zabar wanda zai daga tutar jam’iyyar.

Tuni dai tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi irin wannan ganawa da kungiyoyi.

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp