fidelitybank

Tuna baya: Karo na farko shugaba Buhari da kananan kaya a tsuke

Date:

Hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari da kananan kaya a tsuke da ya sanya a birnin Brussels da ke Belgium sun karade kafofin sada zumunta tare da tofa albarkacin mutane.

Tun bayan wallafa hotunan da hadiminsa Bashir Ahmad ya yi, inda ya ke tare da shugaba Umaro Sissoco na Guinea-Bissau, jama’a ke ta tsokaci a kai.

Hakan ba ya rasa alaka da sabon ganin shugaban kasan da aka yi da manyan kaya ko da kuwa cikin Turawa zai shiga a kasashen ketare.

A yayin taron kungiyoyin gamayyar Turai da Afrika a birnin Brussels da ke Belgium. Bayan wallafa hotunn shugaban kasan da hadiminsa Bashir Ahmad yayi a shafinsa na Twitter, jama’a sun dinga yada hotunan ganin kananan kaya ne a jikin shugaban kasa.

 

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da É—anyen man kaÉ—anya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaÉ—a labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp