fidelitybank

Tun da kotu ba ta soke zaɓen Tinubu zan ɗaukaka ƙara – Atiku

Date:

Ɗan takarar shugaban ƙasa na babbar jam’iyyar adawa, Atiku Abubakar, ya ɗaukaka ƙara a gaban Kotun Ƙoli, inda ya nemi ta soke hukuncin kotun sauraron ƙararrakin zaben shugaban ƙasa, da ya tabbatar da nasarar Bola Tinubu a zaɓen 2023.

A wata takardar ɗaukaka ƙara da ɗan takarar na PDP ya gabatar bisa wasu dalilai 35. Atiku Abubakar ya ƙara da cewa kotun ta yi manyan kura-kurai da rashin adalci a binciken da ta gudanar.

Ya kuma yi iƙirarin cewa hukuncin da kotun ta yanke, bai yi daidai da ainihin ƙarar da ya shigar ba.

Atiku ya kara da cewa ya kamata kotun ta soke zaɓen shugaban ƙasa da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairun 2023, saboda rashin bin dokar zaɓe ta 2022.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp