fidelitybank

Tsohon shugaban PDP Secondus ya nuna goyon bayansa ga Tinubu

Date:

Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Uche Secondus da mambobin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023 a jihar Ribas sun bayyana goyon bayansu ga shugaba Bola Tinubu da gwamnan jihar, Siminalayi Fubara.

Tsohon Ministan Sufuri kuma Darakta-Janar na PDP-PCC Jihar Ribas, Dr Abiye Sekibo ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a Fatakwal ranar Alhamis.

Wadanda suka halarci taron sun hada da Secondus; tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Austin Opara; Celestine Omehia, tsohon mataimakin gwamnan jihar, Tele Ikuru; Sanata Lee Maeba; da tsohon sakataren gwamnatin jihar Ribas, Dr. Gabriel Pidomson. da sauransu.

Majalisar ta goyi bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a 2023, Atiku Abubakar, a zaben da ya gabata.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp