fidelitybank

Tsohon Sarkin Kano da tsohon Gwamnan Kaduna sun kai ziyara Tudun Biri

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i da Khalifar Tijjaniyya a Najeriya, Muhammadu Sanusi II sun kai ziyara garin Tudun Biri da ke ƙaramar hukumar Igabi a jihar Kaduna.

Mutanen biyu sun kai ziyarar ce a ranar Juma’a, kwanaki bayan harin da sojojin Najeriya suka kai a ƙauyen ‘bisa kuskure.’

..

A ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgi maras matuƙi mallakin sojojin Najeriya ya harba bam sau biyu a kan masu bikin Maulidi a ƙauyen.

..

Tun farko hukumomi sun bayyana cewa mutum 85 ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar harin.

Amma daga baya rundunar sojojin ƙasa ta Najeriyar ta ce mutum 81 ne harin ya hallaka.

..

Sai dai al’ummar ƙauyen da kuma wasu ƙungiyoyi sun bayyana cewa yawan waɗanda suka mutu sanadiyyar harin sun zarce alƙaluman da hukumomi suka bayar.

...

Tuni dai rundunar sojojin Najeriya ta nemi afuwa game da harin, kuma hukumomi sun ce za su biya diyya.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp