fidelitybank

Tsohon Kwamishina ya bar APC a Ondo

Date:

Gabanin zaben 2023, tsohon kwamishinan noma na jihar Ondo, Fasto Olusegun Aiyerin ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC.

Aiyerin, wanda ya kasance shugaban karamar hukumar Okitipupa na wa’adi biyu, ya sanar da murabus dinsa a wata wasika da ya aikewa shugaban jam’iyyar APC a unguwar Lutitun Ward 1 a ranar Talata.

Ya ce, jam’iyyar APC mai mulki a jihar tana karfafa rashin tausayi, tare da yin watsi da aiki tukuru.

Karanta Wannan: Zamu kwato wuraren rijiyar man fetur a Cross River – APC

“Ni Fasto Olusegun Aiyerin na yi murabus daga jam’iyyar APC ba tare da bata lokaci ba bayan tuntubar juna da ‘yan uwa da abokan arziki da kuma magoya bayana.

“Idan za a iya tunawa, bayan da Gwamna Oluwarotimi Akeredolu da wasu gwamnoni da wasu ‘yan majalisar wakilai suka yi mani mukami, na yi murabus daga mukamin kwamishinan noma na jihar Ondo na koma APC a 2016.

“Bayan na yi la’akari da irin gudunmawar da na bayar wajen gudanar da zabukan wanda ya kai ga nasarar da ta haifar da gwamnatin mai ci, zabukan da suka biyo baya, da kuma sadaukarwar da na yi, na cimma matsaya ta karshe cewa tsarin bayar da ladan jam’iyyar ya gurbata. tare da yawan nuna halin ko-in-kula ga aiki tukuru da aiki tare da karfafa lada ga rashin aikin yi,” inji shi.

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaɗi masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga Falasɗinawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...

Lauyan Sowore ya bukaci a sake shi cikin gaggawa

Lauyoyin ffitaccen ɗan gwagwarmayar nan kuma ɗan jarida, Omoyele...

Najeriya da Indiya za su haɗa kai na yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fatauncin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...

Jihohi 19 da za a yi kwana 9 a na ruwan sama harda Kano – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen za a shafe kwana...

Tinubu ya mika sakon ta’aziyya bisa rasuwar matar MKO Abiola

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa bisa...

Abubuwan da Kwamiti ya gano a wajen Kwamishina mai murabus na Kano

A ranar Litinin ne kwamitin binciken badaƙalar belin Danwawu,...
X whatsapp