fidelitybank

Tsohon Jakadan Najeriya a Jordan ya fice daga APC

Date:

Tsohon Jakadan Najeriya a kasar Jordan kuma jigo a jam’iyyar APC, Faruk Malami Yabo ,ya fice daga jam’iyyar APC ya rungumi jam’iyyar PDP a jihar Sokoto.

Tsohon Jakadan ya bayyana aniyarsa ta komawa jam’iyyar PDP ne a yayin taron yakin neman zaben jam’iyyar a garin Yabo da ke karamar hukumar Yabo, inda ya ce komawarsa PDP gida ne.

“PDP ta kasance jam’iyyata kuma komawata jam’iyya na iya dangantawa da labarin dan fajirci.”

Ya godewa jama’ar da ke cikin tafiyar, inda ya yi alkawarin yin duk abin da zai iya domin ganin jam’iyyar PDP ta samu nasara a jihar.

Da yake mayar da martani, gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana sauya shekar Yabo a matsayin abin farin ciki.

Gwamna Tambuwal ya yabawa tsohon Ambasada bisa hikimar da ya yanke na komawa jam’iyyar, inda ya ce ya dauki wannan matakin ne domin amfanin jam’iyyar da kuma al’ummar jihar.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp