fidelitybank

Tsohon hadimin shugaban kasa Okupe ya tunkuyi turbaya

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa tsohon hadimin shugaban kasa, Dr. Doyin Okupe ya mutu.

Fitaccen dan siyasar Najeriya ya rasu yana da shekaru 72 a duniya.

An tattaro cewa Dr. Okupe ya mutu ne da safiyar Juma’a bayan ya yi fama da doguwar jinya da ake zargin ciwon daji ne.

A shekarar 2022 ne aka nada Okupe a matsayin Darakta-Janar na yakin neman zaben Shugaban kasa na Jam’iyyar Labour a zaben 2023.

Sai dai kuma an tilasta masa yin murabus ne bayan da kotu ta yanke masa hukunci kan zargin karkatar da kudade.

A cewar majiyoyin da ke kusa da dangin, Okupe ya yi fama da rashin lafiya a makonnin da suka rage kafin rasuwarsa.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp