fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Tsohon gwamnan Ekiti ya fice daga PDP

Date:

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Injiniya Segun Oni, ya fice daga jam’iyyar adawa ta PDP.

Rahotanni sun sun tabbatar da cewa, Oni shi ne ya zo na farko a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka kammala a Ado Ekiti, babban birnin jihar.

Tsohon gwamnan ya sha kaye a zaben fidda gwani a hannun zababben dan takarar gwamna, Ayodele Fayose, wanda Bisi Kolawole, ya kasance a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar.

Da yake tabbatar da labarin, mai magana da yawun kungiyar, Segun Oni, Adebayo Jackson, ya ce, tsohon gwamnan ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP.

Sai dai uk da haka, ya kasa bayyana jam’iyyar da shugabansa zai shiga gabanin zaben gwamnan da za a yi a ranar 18 ga watan Yuni.

Rahotanni sun bayyana cewa, zai tafi da jiga-jigan jam’iyyar PDP, wanda zai jagoranci mambobin jam’iyyar sama da 70,000 zuwa jam’iyyar APGA.

Wata majiya ta shaida wa jaridar The Nation cewa, Segun Oni, zai tsaya takarar gwamnan Ekiti a jam’iyyar APGA, inda za a rubuta sunansa kafin a dakatar da fitar da ɗan takara.

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp