fidelitybank

Tsohon dan wasan Manchester United na shirin koma wa tsohuwar kungiyarsa

Date:

Alex Sanchez na shirin komawa tsohuwar kungiyarsa ta Inter Milan.

A cewar masanin harkokin kwallon kafa Fabrizio Romano, shugaban Inter Milan Morata ya tabbatar da cewa Sanchez yana son komawa kungiyar ta Seria A wannan bazarar.

A cikin tweet akan X (tsohon Twitter), Romano ya rubuta a ranar Litinin: “Alexis Sánchez na iya komawa Inter, kamar yadda Shugaba Marotta ya tabbatar: “Correa yana son samun ƙarin sarari kuma a, Sánchez yana sha’awar dawowa nan.

“Alexis ya aiko mana da saƙon bayyane game da sha’awar sake shiga Inter, gaskiya ne”.

Kwantiragin Sanchez ya kare da kungiyar Marseille ta Faransa bayan kwantiraginsa ya kare a bazarar nan.

Dan wasan mai shekaru 34 ya taba bugawa Inter Milan da Manchester United da Arsenal da kuma Barcelona a baya.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp