fidelitybank

Tsofaffin shugabanni ne matsalar Najeriya – Tsohon mataimakin DSS

Date:

Dennis Amachree, mataimakin daraktan hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) mai ritaya, ya shawarci ‘yan Najeriya da su nemi sabon shugabancin da zai baiwa Najeriya sabuwar alkibla

Ya kuma bukaci ‘yan Najeriya da su yi fatali da sake amfani da shugabanni, wadanda iyalansu suka kwashe shekaru suna fagen siyasa, kuma ba su da wani abin da za su iya nunawa, don haka sabuwar Najeriyar da ake fata ba za ta iya fitowa ba.

Da yake jawabi a matsayin bako mai jawabi a taron shekara-shekara na Afrikanwatch Network mai taken, “Sabuwar Najeriya, mai akidar kirkire-kirkire, maras shugabanni munafukai”, a Legas, ya bayyana cewa, ‘yan siyasar kasar nan ba su da akidar haifar da sabuwar kasa.

Ya koka da cewa, tun bayan samun ‘yancin kai, “A ambaci shugaban kasa daya da ya jagoranci kasar nan a zahiri, kuma ka yi tunanin yawan masu mulkin Najeriya, a matakin shugaban kasa, tun bayan samun ‘yancin kai.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp