fidelitybank

Tsaro: Gwamnatin Katsina ta rushe jami’an Sa Kai

Date:

Gwamnatin jihar Katsina ta haramta ayyukan kungiyar ‘Yan Sa Kai, Volunteer Group’ ta ‘yan banga, saboda mummunan ayyukan ta’addanci da ke kai ga kisan gilla kan wadanda ba su ji ba. ba su gani ba, da yawaitar sace-sace.

A wata sanarwa da mai baiwa gwamna shawara na musamman kan harkokin tsaro, Alhaji Ahmed Katsina ya fitar ta ce, dokar ta fara aiki ne nan take.

Haka kuma, gwamnatin jihar Katsina, ta amince da ayyukan kungiyar Vigilante ne kawai, wanda ke karkashin kulawa da lura da sa idon ‘yan sanda, sauran hukumomin tsaro da cibiyoyin gargajiya.

Sanarwar ta ce, daga yanzu: “Rundunar ‘yan sandan Najeriya da sauran jami’an tsaro za su yi maganin duk wani mutum ko gungun mutanen da aka samu suna bayyana kansu a matsayin ‘Yansakai ko wani irin suna mai kama da haka a jihar.” A cewar Alhaji Ahmed.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp